fbpx
Monday, October 25
Shadow

Mun yi dana sanin kada Jonathan zabe>>Dattawan Arewa

Kungiyar dattawan Arewa ta bayyana cewa ta yi nadamaf juyawa Goodluck Jonathan baya a 2015 ta zabi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Kungiyar tace Shugaba Buhari ya baiwa mutanen Najeriya da suka zabeshi ciki hadda ‘yan jam’iyyar sa na APC kunya.

 

Kakakin kungiyar, Hakeem Baba-Ahmed ne ya bayyana haka a ganwar da aka yi dashi a Arise TV.

 

Yace shugaban da zai zo nan gaba ba za’a yadda a zabi me hali irin na Buhari ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *