fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Muna Allah Wadai Da Harin Daukar Fansa Da Iran Ta Kai Wa Amurka, Cewar Saudiyya

Kasar Saudi Arabia ta yi Allah wadai da harin daukar fansa da kasar Iran ta kai wa sansanin sojojin kasar Amurka dake kasar Iraqi tare da bayyana hakan a matsayin rashin girmama kasar Iraqi a matsayinta na kasa mai cin gashin kanta, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na SPA ta rawaito. 

An dai dade babu jituwa a tsakanin kasar Saudiyya mai biyayya ga mazhabar ‘Sunni’ da kuma kasar Iran mai biyayya ga mazhabar ‘Shi’a’.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *