fbpx
Friday, May 14
Shadow

Muna bincike akan zargin Ruwan bamabamai da Jirgin saman yakinmu yawa Sojojin Kasa>>Hukumar Sojojin Sama

Hukumar Sojojin Sama ta bayyana cewa, tana bincike akan harin da akw zargin jirgin saman yakinta ya kaiwa Sojojin kasa bisa kuskure.

 

Sahara Reporters ta ruwaito cewa, Sojoji sama da 20 ne suka mutu a wannan lamari a kan hanyarsu ta zuwa Mainok.

 

A sanarwar data fitar ta shafinta na sada zumunta, Hukumar Sojojin saman tace tana bincike kuma zata sanar da jama’a sakamakon binciken.

“The attention of the @NigAirForce has been drawn to reports alleging “How NAF Killed over 20 Nigerian Army Personnel by Accident in Air Strike” at Mainok which is about 55km to Maiduguri. The NAF wishes to state that visuals and reports been circulated are being investigated and the general public will be duly updated on the alleged incident. All enquiries should please be directed to the Office of the Director of Public Relations and Information, Headquarters Nigerian Air Force.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *