fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Muna bukatar Addu’a kamin mu yi nasara akan Boko Haram>>Sojojin Najeriya

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, Suna bukatar Addu’a kamin su yi nasara akan Boko Haram.

 

Kwamandan Sojin, Abimbola Yussuph ne ya bayyana haka a Abuja yayin ganawa da manema labarai ranar Lahadi.

 

Yace lamarin matsalar tsaro ya kai matakin da sai an hada da addu’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *