fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Muna bukatar Shugaban da zai hada kan Najeriya>>Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa, Najeriya na bukatar shugaban da zai hada kan ‘yan Najeriya ba wanda zai raba kanta ba.

 

Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kaiwa Basaraken Iruland. Oba Abdulwasiu Lawal.

 

Osinbajo ya jinjinawa basaraken kan irin jagorancin da yake inda yace Najeriya Shugaba Wanda zai hada kan al’umma ba wanda zai raba ba take so.

Commending the Oba for being a leader to people of diverse socio-ethnic backgrounds, Prof. Osinbajo said: “Our country needs all the leaders, the best leaders, the most proactive leaders, leaders prepared to bring the country together. Lagos is a microcosm of Nigeria, everybody is here, if things work out well here, things will be okay in the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *