fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Muna kan binciken Tinubu, Inji EFCC

Shugaban hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC, Abdulrashid Bawa ya bayyana cewa, suna kan binciken tsohon Gwamnan Legas, Bola Ahmad Tinubu.

 

Awa ya bayyana hakane ga Thisday inda yace amma binciken ana yinsa a hankali ne.

 

Koda aka tambayeshi dalilin da yasa basu kama Tinubu ba kamar yanda suke yi da sauran wanda suke bincika  sai ya kafa baki yace ai ana bin abin a hankali ne.

According to Bawa: “You asked me a question earlier about arresting people before an investigation and now you are saying why didn’t we arrest Tinubu? Why didn’t you just say ‘arrest him’?

“Investigation is ongoing. When you are investigating matters like this, they don’t end in a day. Thousands of investigations are going on, on a daily basis.

“You understand? You know you are from the media. After you will say we are doing a media trial.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *