fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Muna nan mun tsare Buhari a gidan da ya sauka a Landan, mun hanashi zuwa ko’ina>>Reno Omkri

Tsohon hadin Shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya bayyana cewa, suna nan sun tsare shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidan daya saka Landan, watau Abuja House, sun hanashi zuwa ko’ina.

 

Yace ba zasu bar gurin ba duk da ana ta aiko musu mutane su musu magana. Abinda suke nema shine, Shugaban ya komo Najeriya, sanan ya hana kashe mutane da ake.

I am still in London keeping @MBuhari under house arrest.

He does not have certificate
He does not have empathy
He does not have shame
He does not have a conscience
He does not have integrity

But he wants UK doctors.

Join me to #HarassBuhariOutofLondon. 2 Campden Hill, W8 7AD.

 

Please tell General @MBuhari I am not prepared to negotiate his ransom so he can escape house arrest at Abuja House, London. He should ask his people to stop bothering me. You think I am like bandits? The ransom I need is for Buhari to return to Nigeria! #HarassBuhariOutofLondon

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *