fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Muna samun Bindiga da sauki kamar yanda ake Sayen Biredi>>Tubabben dan bindiga

Wani tubabben dan Bindiga, Audu Daudawa ya bayyana cewa suna samun Bindiga cikin sauki kamar yanda ake siyen Biredi.

 

 

Ya bayyana hakane a hirar da Daily Trust ta yi dashi inda yake amsa tambaya kan inda suke samun Makamai.

 

Yace ya shiga Harkar ta’addanci ne bayan da aka kwace masa Shanu kuma yana da iyali bashi da hanyar da zai ciyar dasu.

 

“I got it around me. It is easy to get a gun. It’s just like you going to buy bread.”

 

“It is because of injustice. Injustice in the sense that you had your own property and taking care of your family then government would now send officials to cart away everything while I have family to fend for.

“What would I do? Am I expected to survive on sand? I had a herd of cattle which I inherited from my parents but operatives were sent to take them from me and brought here (to Gusau). So I was challenged to sit up too.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *