fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Muna samun ci gaba a yaki da Boko Haram da sauran matsalolin tsaro>>Shugaban Sojojin Najeriya

Shugaban Sojojin Najeriya, Janar I.  Attahiru ya bayyana cewa, Suna Samun Nasara a yaki Da matsalar tsaron da suke.

 

Ya bayyana haka a jiya,Talata wajan taron tsaro da aka yi a Abuja.

 

Shugaban Sojin ya nemi kwamandojin yaki kada su yi kasa a Gwiwa inda yace su tabbatar an samu tsaro ta yanda harkokin tattalin arziki zasu habaka.

“The operation retreat, particularly, afforded us the opportunity to appraise all Nigerian Army ongoing operations in different parts of the Country such as our operations against the activities of Boko Haram/ISWAP terrorists, Indigenous people of biafra (IPOB), armed banditry and militancy, among other violent crimes.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *