fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Muna taya daukacin Mabiyan mu barka da Sallah

Assalamu Alaikum warahmatullah wa Barakatuh.

 

Shafin hutudole.com na yiwa daukacin mabiyansa barka da shan ruwa da kuma taya murnar Sallah.

 

Muna fatan Allah ya karbi Ibadunmu sannan kuma ya yafe mana kurakuren mu.

 

Muna Alfahari da masu bibiyarmu a koda yaushe, Allah ya bar Zumunci.

 

Taqabbalah laahu minna wa minkum.eid Mubaaraq

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *