fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Murus APC zata mutu a shekarar 2023 PDP ce zata ci zabe>>Gwamna Fintiri

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana cewa, akan shugaban kasa, Muhammadu Buhari aka gina jam’iyyar APC.

 

Yace dan haka a shekarar 2023, zasu kwace mulki daga jam’iyyar.

 

Fintiri ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV wadda Independent ta bibiya.

 

Ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya da yawa na neman PDP ta cecesu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *