fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Musamman zan hau jirgi na je na roki Goodluck Jonathan ya yafe min kan caccakarsa da na yi masa idan dai ba zan iya gayawa Buhari gaskiya ba>>Sheikh Gumi

Shahararren malamin Addinin Islama,  Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana a wajan tafsirin watan Ramadana da yake cewa, musamman zai hau jirgin sama ya tafi Abuja ya samu Goodluck Jonathan ya nemi ya yafe masa caccakarsa da yayi masa idan ba zai iya gayawa Buhari gaskiya ba.

 

Malam Ya bayyana cewa, Tsohon Shugaban kasar yawa Arewa ayyuka na gina titin jirgin kasa da bude makarantu da sauransu amma duk da wannan ya rika caccakarsa.

 

Sheikh Gumi ya bayyana cewa, duk da yanda Goodluck Jonathan yake, amma ya rika baiwa mutane ‘yancin fadar Albarkacin bakinsu ko da kuwa suna sukarsane. Yace tsohon Shugaban kasar ya ginawa Arewa jami’o’i 9 da kuma makarantun Almajirai sama da 150.

 

Bidiyon maganar dai ta rika yawo a shafukan sada zumunta amma babu tabbacin a wannan shekarar ne yayi ta ko kuwa wadda ta gabata.

“I flew to Abuja and begged Goodluck Jonathan to pardon me for castigating,” Gumi explained.

 

“As bad as Goodluck Jonathan was, he gave people the right to speak their minds, even though they disagreed with him. When he notices an issue, he is unconcerned about his role as president.” In the viral video, Gumi says.

 

“In Arewa, he constructed nine universities for us. In the Arewa, he also constructed over 150 almajiri schools for us.”

“He designed everything, including the railway you use today. He has accomplished a lot, but I was criticizing him and asking him to resign because of his weakness. If I can’t tell my own brother what I told this guy, I’m not being completely honest with myself.” Gumi expressed his opinion.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *