fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Musulunci ya samu karuwa: Wani bawan Allah ya Karbi Shada a Kano


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Wannan wani bawan Allahne da ya karbi kalmar shahada a Kano inda kuma aka kaishi ofishin hukukar Hizba ta jihar. Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja wanda yana daya daga cikin wanda suka shaida wannan lamari ne ya bayyana haka a shafinshi na sada zumunta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *