fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Mutane 10 sun mutu a wani hadarin mota a jihar Kano

Mutane 10 ne suka mutu sakamakon hadarin mota a kan hanyar Gabasawa a jihar Kano.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Ya ce lamarin ya faru ne jiya a kan hanyar Gabasawa zuwa Kano bayan da direban motar Volkswagen Golf 3 ta kuccewa diriban motar.

Kiyawa ya ce sakamakon haka, fasinjoji goma sun mutu yayin da wasu suka samu raunuka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *