fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Mutane 17 Sun Musulunta A Jihar Bauchi

Wasu mutane 17 dake Nasarawan Wandi a karamar hukumar Dass dake jihar Bauchi a Gundumar Wandi sun musulunta a karkashin majalisar Da’awah da kula da wadanda suka musulunta na jihar Bauchi (CDWC).

Sun musulunta ne a ranar Alhamis din da ta gabata.
An canja musu suna, wasu kuma an bar musu tsohon saboda sunan me kyau ne..
Muna rokon Allah ya tabbatar da mu da su a cikin musulunci. Amin.
Daga Mubarak Abubakar
Director Da”awah Bauchi LGA.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *