fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Mutane 2 sun jikkata yayin da Sojojin Najeriya suka dakile harin Boko Haram

Wata mata da ‘yar uwarta sun jikkata bayan da sojojin Najeriya suka dakile harin Boko Haram a kauyen Katarko dake jihar Maiduguri.

 

Da Safiyar Ranar Alhamis ne dai mayakan suka shiga garin amma sojojin Najeriya suka dakile yunkurinsu na mamayeshi.

 

Tuni dai aka tafi da wanda suka jikkata Damaturu dan jinyarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *