fbpx
Monday, May 10
Shadow

Mutane 741 ne aka kashe yayin da Sabbin Shuwagabanni tsaro ke cika kwanaki 96 da Nadin da Buhari ya musu

Yawanci a fadin Duniya hukumomi kan yi amfani da Kwanaki 100 dan auna irin nasarar da suka samu da kuma shirya abinda zasu yi a gaba.

 

Kwana hudu ne kawai ya ragewa sabbin Shuwagabannin tsaron da ShugabaBuhati ya nada su cika kwanaki 100 akan mukamansu. Shin me ya faru a tsakanin?

 

Ranar 26 ga watan Janairu na shekarar 2021 ne Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nada manyan jami’an tsaron.

 

Zuwa yanzu an kashe mutane 741 a karkashin ikonsu wanda Boko Haram,  ‘yan Bindiga da sauran rikice-rikice suka jawo. Hakanan an kuma yi garkuwa da mutane 1000, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *