fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Mutane miluyan 4.4 na fuskantar barazanar mutuwa sanadiyyar Yunwa a Arewa maso gabas>>UN

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, Arewa maso gabashin Najeriya akwai Mutane Miliyan 4.4 dake fuskantar Barazana.

 

Wakiliyar majalisar a bangaren bada agajin gaggawa, Christine Cool ta bayyana haka ga manema labarai inda tace akwai kuma karin mutane 775,000 da lamarin da suke fuskanta ya tsananta.

 

Lokaci na karshe da Najeriya ta fuskanci irin wannan bala’i shine a shekarar 2017 da aka samu fari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *