Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa, Mutane na gari sai Mutuwa suke amma Mugaye na nan a Raye.
Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta a sakon ta’aziyya da ya fitar kan rasuwar kakakin Afenifere, Yinka Odumakin.
Yace an yi babban rashi da kuma samun gurbin da ba za’a iya cikeshi ba.
So sad that good people die while their tormentors are still living. Good night egbon Yinka. Aluta continua… SDM