fbpx
Friday, May 14
Shadow

Mutanen da suka mutu a harin da ‘yan Bindiga suka kai Zamfara sun karu zuwa 90

Jihar Zamfara ta sanar da kulle kasuwanni 4 dake cikin kanana hukumomin da aka yi artabu tsakanin ‘yan sa kai da ‘yan Bindiga a wani harin ramuwar Gayya.

 

Kuma tuni Rahoto ya nuna cewa yawan wamda suka mutu din ya karu zuwa 90. Kasuwannin da aka rufe sune Magami, Dan Sadau, Wanke, Dauran,Maru da kuma karamar Hukumar Zurmi.

 

Jihar Zamfara dai bata yi karin bayani ba akan yawan wanda suka mutu ba amma mutanen gari sun kyankyasawa manema labarai.

 

Akalla Mutane 90 ne suka mutu, kamar yanda The Nation ta ruwaito, sannan kuma akwai wasu da dama da suka bace.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *