fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Mutanen kauyukan Jihar Naija sun kulla yarjejeniyar biyan Boko Haram Miliyan 20 da kuma saiwa Kungiyar Mashinan Naira Dubu dari biyar

Kauyuka 65 na jihar Naija sun kulla yarjejeniya da Kungiyar Boko Haram dan ta kyalesu su yi rayuwa ba tare da hare-hare ba.

 

Yarjejeniyar na kunshe da biyan Miliyan 20 sannan sun sayawa ‘yan kungiyar mashinan Naira Dubu dari biyar.

 

Hakan na zuwane bayan da ‘yan Boko Haram suka kori mutane 5000 daga karamar hukumar Munya ta jihar.FIJ ta ruwaito cewa, garuruwan sun sayawa ‘yan Boko Haram din mashina 6 ne a wancan kudi.

 

Ga jadawali  garuruwan kamar haka:

 

(1) BASSA/KUKOKI WARD

Wongo
Kukoki
Masuku
Zangoro
Gungu
Rumache Madalla
Rumache Gari
Maguga
Marenje
Malawai
Madagwa
Kadaga
Hana Wanka
Durumi
Farar Kasa
(2) GURMANA WARD

Gurmana
Kokki Makaranta
Kokki Magami
Shekadna
Karibo
Rango
Sarkin Zama
Bakin Kogi (Lagbe)
Maganda
Jabukin Sama
Jabukin Kasa
Guto
Gwaja
Sundna
Fiyi
Unguwan Turakin Kokki
Kuchiwi
Tsohon Gari
Kokki Bodo
Palalli
Gbakoita
Kampani
Yelwa
Ajata Aboki
Birke
Jankasa
Kasumi
Kuyami
Siyiko
(3) MANTA WARD

Manta
Jiko
Gungu
Magami
Gaviya
Sabon Gida
Jankasa
Farin Hula
Taidna
Beri Kago
Beri
Gatawi
Kini
Bmada
Bagudu
Guto
Sunko
Gbagawi
Marafa
Gudumi
Gbaga

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *