fbpx
Monday, May 10
Shadow

Mutum daya ya mutu, wasu sun jikkata wajan karbar tallafin Ramadan a Katsina

A kalla mutum daya ne ya mutu, wasu da dama biyar suka jikkata yayin kokawar karbar tallafin Ramadan a Katsina.

 

Lamarin ya farune ranar Asabar da yamma kamar yanda Jami’an tsaro suka tabbatar.

 

Mabarata sun je gidan wani attajiri ne wanda dama duk shekara ya saba rabawa mabukata kayan tallafi. Nan wasu suka kasa hakuri azo kansu inda suka tattake wasu a nan ne har wani ya mutu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Gambo Isa bai yi magana kan lamarin ba ammaa wani jami’in dansanda ya tabatarwa da Punchng faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *