fbpx
Saturday, June 19
Shadow

N-Power sun fitar da Muhimmiyar sanarwa kan Batch C

Hukumar N-Power ta fitar da muhimmiyar sanarwa kan sabbin ma’aikatan da zata dauka na tsarin Batch C.

 

Ta baiwa wanda suka nemi aikin shawarar cewa su duba su saka cikakkun bayanansu a shafinta na nasims.gov.ng

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *