fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

N-Power ta fitar da muhimmiyar sanarwa kan daukar sabbin ma’aikata

Hukumar dake daukar matasan Najeriya aikin wucin gadi ta Npower ta sanar da cewa ta fara aika wai sako.

 

Ta sanar da hakane ta shafinta na sada zumunta dan kawar wa da wadanda ka iya shakku da ganin wanca sakon a Email dinsu.

 

Tace ida kuka ga sako me tambayar bayanan sirrinku game da daukar aikin N-Power to da gaskene daga wajan mu ne.

 

Shin me ya kamata kayi?

 

Idan kana cikin wanda suka nemi aikin na N-Power ya kamata ka je ka duba Email dinka dan ganin ko sun aiko maka da sakon dan ka aika musu da bayanan da suke bukata.

 

https://www.facebook.com/134422306964587/posts/1028802714193204/

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *