fbpx
Thursday, April 22
Shadow

N-Power ya fitar da sanarwa ta musamman

Tsarin samarwa matasa da aikin yi na N-Power ya fitar da sanarwa ta musamman game da tsaffin ma’aikatan na Batch A da B.

 

Sanarwar ta shafi kulle shafin da aka bude ne dan basu damar yin Rijista kan sallamar Karshe da za’a musu.

 

N-POWER yace, nan gaba kadan za’a kulle shafin dan haka wanda ke fama wajan yin rijista, su aike da sakon neman dauki ga masu kula da shafin.

 

Ya bada sunan wanda za’a aika wannan korafi da @nnekaiem1.

 

“ATTENTION TO BATCHES A & B ONLY!

“N-EXIT PORTAL closes a few days from now… Beneficiaries of batches A and B having challenges login into the n-exit portal through nexit-fmhds.cbn.gov.ng/auth/login should send their details to @nnekaikem1. You are strongly advised not to include your bvn while sending”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *