fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Na Allah basa Karewa: Ya je cire kudi inda ATM ya fito masa da Kudi da ATM din wani amma ya mayar da kudin cikin bankin

Lamarin ya farune a jihar Sokoto inda Wani ya je cire kudi a Banki, sai ATM ya fito masa da kudi da kuma ATM din wani.

 

Saidai yayi abinda ya kamata inda ya mayar da kudin cikin bankin, hakan yasa ya ke ta samun Yabo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *