fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Na cika da farin ciki sosai da sakin daliban Jangebe>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari yayi farin ciki da sakin daliban Jangebe na Jihar Zamfara inda yace yana taya mutanen jihar Zamfara, Musamman iyayn yaran Murna.

 

Shugaba Buhari yace garkuwa da mutum ba karamin abin tashin hankali bane amma yayi farin cikin kubutar daliban ba tare da wani abu ya faru.

 

Ya bayyana cewa kuma a daina biyan masu garkuwa da mutane kudin fansar dan hakan zai kara musu kaimine su ci gaba da abinda suke.

 

Ya jawo hankalin a rika saka ido dan baiwa jami’an tsaro bayanin dakile faruwar irin haka nan gaba.

 

“I join the families and people of Zamfara State in welcoming and celebrating the release of these traumatized female students,” Buhari said in a statement signed by Garba Shehu, the SSA media.

 

He said “being held in captivity is an agonizing experience not only for the victims, but also their families and all of us.”

 

“Ransom payments will continue to prosper kidnapping,” he warned, while urging the Police and the Military to go after these kidnappers and bring them to justice.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *