fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Na cika duk Wani Alkawarin dana yiwa ‘yan Najeriya>>Shugana Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari, ya ce tun daga hawan sa kan mulki kawo zuwa yanzu ya cika dukkan alkawuran da ya daukarwa ‘yan Nijeriya, musamman a harkar tsaro.

Shugaba Buhari, ya fadi a hakan ne a yayin da yake zantawa da manema labarai a babban birnin tarayya Abuja.
Inda ya ce “na yi alkawarin kawo karshen rikicin ‘yan kungiyar Boko Haram. Sai kuma maganan garkuwa da mutane, da sauram dukkan ayyukan ta’addanci da suka addabi kasar mu Nijeriya.”
Shugaban, ya kuma kara da cewa “Na san kowa zai yarda da abinda nake fadi cewa, nasarorin da muka samu ya dawo da girma da kuma kimar kasar mu Nijeriya a idon duniya.
Haka kuma ina so na yi godiya ga ‘yan Nijeriya, bisa yarda da suka yi da gwamnatin mu”.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *