fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Na hakura da Maluntar, Ba zan iya hana kaina jin dadin rayuwa ba>>Malamin Coci bayan da ya samu zankadediyar budurwar dake sonsa

Wani malamin coci ya bayyana cewa ba zai iya hana kansa jin dadin rayuwa inda ya ajiye maluntar tasa bayan da ya samu zankadediyar Budurwar dake sonsa.

 

Don Riccardo dan kasa Italiya, ya fadi hakane a gaban mabiyansa yayin da yake musu wa’azi a coci.

 

Lamarin ya faru ne a birnin Todi na kasar. Dan shekaru 41 ya bayanab cewa be taba karya alkawarin da yayi ba na rashin kusantar mata amma a wannan karin kam yana son taba soyayya.

 

Ceccobelli said he would give up the habit to live love in freedom.

“I am in love and I want to live this love without sublimating it or taking it away,” he said.

 

“My heart fell in love, I have never betrayed the promises I made, but I want to try to live this love. I cannot be coherent, transparent and correct with the Church as I have been until now.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *