fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Na hango cewa bama-bamai masu yawa, da ba’a taba gani ba zasu tashi a wannan shekarar>>Fasto Elijah

Fasto Elijah Ayodele ya bayyaba cewa wasu jihohin kasarnan su dage da addu’a sosai dan kuwa ya hango musu bala’in tashib bama-bamai wanda ba’a taba ganin irinsa ba a baya.

 

Da yakw magana, Faston yace za’a samu fargabar tashib bama-bamai da zai wa bangaren tsaro barazana wanda ba’a taba ganin irin hakan ba a tarihi.

 

Yace Najeriya na bukatar Addu’a sosai kuma ya kamata jamian tsaro su tashi tsaye wajan yaki da Boko Haram.

A baya dai, cikin labarai masu daukar hankula, hutudole.com ya ruwaiti muku yanda wani fasto ya bubbugawa wata mata sanduna a kafa da sunan zai warkar da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *