fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Na hango cewa Nnamdi Kanu zai mutu>>Fasto

Wani Fasto Olatobiloba Peter ya bayyana cewa, ya hango Nnamdi Kanu zai mutu, sannan IPOB zasu kaddamar da yaki akan Gwamnati.

 

Saidai ya nemi ‘yan Najeriya su saka Kanun a cikin addu’a. Yace amma fa da wuya Kanu ya tsallake wanan matsalar da ya shiga, dan ya hangoshi a cikin makara.

 

Hakanan kuma, Daily Post ta ruwaito faston na baiwa Gwamnatin tarayya shawarar ta yi hankali kan yanda take rike da Kanu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *