fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Na hango cewa, Za’a saka dokar ta baci, za’a samu tsaiko a zaben 2023>>Fasto Elija

Babban Limamin coci, Elijah Ayodele ya bayyana cewa, yana jawo hankalin shugaban kasa, Muhammadu Buhari kada ya yi abinda zai kai ga har sai an saka dokar ta baci.

 

Ya kuma bayyana cewa, za’a yi wani gagarumin Rikici a Najeriya wanda zai kawo tsaiko a zaben 2023.

 

Yace rikicin sai kasashe Duniya sun shigo sun saka hannu kamin a kawo karshensa idan ba’a dauki mataki ba.

He said: ‘’I keep hearing state of emergency in Nigeria, the government should avoid this at all cost, anything can come up any moment from now if we do not handle the situation well, if the governors don’t do what is right, I foresee state of emergency being declared in some parts of the country. It will call for the intervention of the international community. Nigeria also risks being sanctioned towards the election period.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *