fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Na kusa da Shugaba Buhari ya rasu a fadarsa ta Aso rock

Direban Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, watau Sa’idu Afaka ya rasu. Ya rasu ne a asibitin dake fadar Shugaban kasa baya fama da rashin Lafiya.

 

Kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ga manema labarai inda yace ya rasu ne a ranar Talata.

 

Ya bayyana cewa shugaban kasar na mika Sakon ta’aziyya ga iyalan mamacin da kuma masa fatan samun Rahama.

 

Ya bayyana cewa, a shekarar 2016 yayin da yake aikin hajji, Marigayin ya tsinci jakar kudi cike da kudaden kasar waje waje amma sai ya kaiwa hukumomi, wannan aikin Alheri da yayi ya jawo masa yabo sosai.

 

“President Muhammadu Buhari extends heartfelt condolences to the family of Afaka on the passing of Master Warrant Officer, Sa’idu Afaka, his official driver, who died at the State House Clinic on Tuesday after a prolonged illness.

“President Buhari, who also commiserates with the Government and people of Kaduna State, described the late Afaka as an honest, capable and reliable person who handled his job with utmost care and responsibility.

“The President recalls that in 2016 the soldier, while on pilgrimage in Saudi Arabia, picked up a bag containing a large amount of foreign currencies and turned it over to the National Hajj Commission, an action which earned him praises from the Saudi and Nigerian authorities.

“President Buhari prays Almighty Allah to ‘bless the soul of the departed with an elevated place in heavens,’ committing the family and friends to divine comfort and patience.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *