fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Na sha gwagwarmaya a rayuwa>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya sha gwagwarmaya a rayuwarsa.

 

Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai fadar Me martaba El-Khanemi a ziyarar aikin ds ya kai jihar Borno.

 

Ya kuma kara da cewa, mahaifiyarsa, ruwa biyu ce, Bahaushiya da kuma Kanuri, amma mahaifinshi cikakken Bafulatanine.

 

Yace a Borno ya fara rike mukamin Siyasa. Ya kuma yi aiki a karkashin tsohon Shugaban kasa Obasanjo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *