fbpx
Monday, May 10
Shadow

Na Shiga gidan Mijina da cikin wani>>Wata mata ta gayawa kotu

Kotu ta ci tarar wata mata da ta bayyana cewa ta Shiga gidan mijinta da cikin wani.

 

Matar ta bayyana cewa, Mijin nata ba shine uban dan da ta haifa ba inda tace wani Saurayinta ne ya mata cikin tun kamin su yi aure.

 

Melody Kafula ta bayyana hakane ga kotun Kabushi dake kasar Zambia. Tace amma mijin nata yasan da maganar cikin kuma ya yadda ya aureta a haka.

 

A karshe dai Kotu ta bukaci ta biya mijin nata K4,000 na kudin kasar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *