fbpx
Friday, May 14
Shadow

Na Shirya gamawa daku>>Shugaba Buhari ya gargadi ‘yan Bindiga

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gargadi ‘yan Bindiga da cewa ya shirya gamawa dasu.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da masu ruwa da tsaki a harkar tsaro a fadarsa dake Abuja a yammacin jiya, Juma’a.

 

Shugaba Buhari ya bayyana cewa, babu Shakka ‘yan Bindiga na kara kaimi wajan kai hare-hare. Yace amma suma jami’an tsaro a tsaye suke dan ganin an kakkabe ‘yan Bindigar gaba daya, kamar yanda me baiwa Shugaban kasar Shawara kan harkar tsaro, Babagana Monguno ya bayyana.

“At today’s meeting the President made it abundantly clear that while the insurgents, bandits and criminals are still at it, he has no doubt that the Nigerian Security agencies and all of us as a nation will certainly overcome all the current security problems and defeat the forces of evil marauding about in different parts of the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *