fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Na tara Naira Miliyan 33, amma ku ci gaba da aikowa>>Mansurah Isah

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa,  Mansurah Isah data nemi masoyanta su aika mata Naira Dubu 100 kowannensu ta yi karin haske.

 

Mansurah cikin barkwanci tace ta tara Naira Miliyan 33, amma daga baya ta gyara tace Dubu 33 take nufi.

 

A sanarwa ta karshe data fitar, Mansurah tace ta tara Naira dubu 40.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *