fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Na warke daga cutar Coronavirus>>Garba Shehu

Kakakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari watau Malam Garba Shehu ya sanar da cewa, ya warke daga cutar Coronavirus.

 

An samu Rahotannin cewa Garba da sauran wasu hadiman shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun kamu da cutar ta Coronavirus wadda hakan yasa aka killacesu.

 

Shehu ya sanar da warkewarsa daga cutar a shafinsa na sada zumuntar Facebook inda yace yana godewa Allah sannan kuma yana hodiya ga mutane da suka tayashi da addu’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *