fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Nace shekaruna 23 amma an ce karya nake>>Hadiza Gabon yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Hadiza Gabon na murnar zagayowar ranar haihuwarta inda ta cika shekaru 32 a Duniya.

 

‘Yan Uwa da Abokan arziki sun tayata Murna inda sukaita mata fatan Alheri ta shafinsu na sada zumunta.

 

Hadiza da take Raha a ta shafinta na sada zumunta, ta bayyana cewa, tace shekarunta 23 amma an ce karya tace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *