fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Nafi Sheikh Abduljabbar Kabara Ilimi, bai kamata malamai su zauna dashi ba>>Nazir Ahmad Sarkin Waka

Tauraron fina-finan Hausa,  Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa ya fi Sheikh Abduljabbar Kabara Ilimi.

 

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake martani ga mabiya Malamin da suke caccakarsa kan njna fushi da kalaman da aka zargi Malamin da yi.

 

Sarkin Waka ya bayyana cewa malamai bai kamata su zauna da Sheikh Abduljabbar Kabara ba saboda Soki Burutsu kawai zai ta musu ba Hujjar Hadisi da aya zai kawo ba.

 

https://www.instagram.com/tv/CLBZReCJnT6/?igshid=26b6vfsr3n0v

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *