fbpx
Monday, September 27
Shadow

Nafisa Abdullahi ta haskaka wadanan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data haskaka.

 

Ta sakawa masoyanta hotunan a shafinta na sada zumunta inda kuma da dama suka yaba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *