fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Nagode, Ba Sai Ka Zo Ba, Kawai Ku Sa Jihar Borno Da Nijeriya Cikin Addu’a, Sakon Gwamna Zulum Ga Matashin Da Ya Taso Daga Jigawa Zuwa Borno Dominsa

Ga abinda gwamna Zulum ya rubuta a shafinsa
“Da maraicenan, Na samu wani sako mai matukar ban sha’awa da ke nuna cewa wani dan uwann Usman Zubairu, ya kama hanyar safara daga Jigawa zuwa Maiduguri don girmamawa.

Na yi matukar farin ciki da goyon baya da Malam Usman ya bayar, Ina mai Gira da babbar murya cewa ya daina aikinsa na jaruntaka.
A wurina, ya riga ya isa Maiduguri.
Ina rokon mu da mu sanya Borno da sauran Nijeriya a cikin addu’o’inmu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *