fbpx
Monday, May 10
Shadow

Najeriya ce kasa ta 3 Mafi Rashawa a Duniya>>Rahoto

Wani Sabon Rahoto da aka fitar kan ci gaban kasashe da gudanar da gwamnati a Duniya ya bayyana Najeriya a matsayin kasa ta 3 mafi Munin Rayuwa.

 

Rahoton wanda cibiyar The Chandler Good Governance Index ta fitar ya saka Najeriya a gaban kasashen Zimbabwe da Venezuela.

 

Rahoton yace yayi Amfani da yaki da Rashawa da Cin hanci da wadannan kasashen ke yi a matsayin wani ma’auni a bincikensa.

 

Kasar Finland ce ta zo ta daya a wannan rahoton yayin da kasar Switzerland ya zo ta biyu, a Africa kuka, Kasar Mauritius ce ta zo ta daya da mafi kyawun Shugaban ci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *