fbpx
Monday, October 25
Shadow

Najeriya kowa na shan wiwi kawai, kawai a halatta mana ita mu yi ta busa>>Mawaki Burna Boy

Mawakin Kudancin Najeriya, Burna Boy ya bayyana cewa, Munafurcine ya hana a halatta shan Wiwi a Najeriya.

 

Yace saboda kuwa kowa na shan wiwi.

 

Ya bayyana hakane a yayin hirar da aka yi dashi a gidan rediyon dake California ta kasar Amurka.

 

Yace ana ta shan kwaya a Najeriya amma munafurci ya hana a halatta ta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *