fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Najeriya na bukatar Twitter>>Kakakin majalisa,Ahmad Lawal

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawal ya bayyana cewa, Najeriya na bukatar Twitter.

 

Ya bayyana hakane a wajan ganawa da manema labarai, yau, Juma’a inda majalisar ta 9 ke cika shekaru 2 da kafuwa. Ya kara da cewa, Najeriya da Twitter duka suna bukatar Juna. Dan haka yana kiran a zauna a yi sulhu.

 

Yace amma yana fatan kowa ya koyi darasi daga abinda ya faru.

“Our belief is that Nigeria needs Twitter just as Twitter needs Nigeria. Our expectation is that we will be able to resolve this issue.  But beyond that, I am optimistic and I believe that all of us would have learnt our lessons.” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *