fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Najeriya na da kamanceceniyar zaman Lafiya da sauran kasashen Duniya>>Shugaba Buhari

Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Najeriya na da kamanceceniyar Zaman lafiya da sauran kasashen Duniya.

 

Ya bayyana hakane yayin da yake karabar jakadun kasashen Gambia,  South Korea, Slovakia, Australia,  Bangladesh, da Guinea Bissau.

 

Shugaban ya bayyana musu cewa Najeriya na da kamanceceniyar zaman lafiya da kasashensu inda yace zaman Lafiya na daga abinda Majalisar Dinkin Duniya ke son kasashe su cimmawa.

 

Sannan kuma sai da zaman Lafiya ne ake samun kwanciyar hankali da samun wadatar Abinci.

 

A baya dai, hutudole.com Ya kawo muku yada shugaba Buhari ya fadi abinda ke kawo matsalar tsaro a Najeriya wanda kuma yace lefin Gwamnatin neshugaba Buhari ya fadi abinda ke kawo matsalar tsaro a Najeriya wanda kuma yace lefin Gwamnatin ne

 

“In addition to the fraternal relations between us, the one thing Nigeria has in common with your countries is peace. Peace is priceless, desirable and crucial to sustainable development and achieving the targets set by the UN global initiatives.

“It is therefore imperative for us to work individually and bilaterally for sustainable peace. Achieving global peace is vital to attaining food security. Peace and food security should be pursued simultaneously.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *