fbpx
Friday, May 14
Shadow

Najeriya na tsaka mai wuya yayin da tallafin man Fetur ya lakume gaba daya kudin sayar da danyen mai da aka samu

Kamfanin Mai na kasa, NNPC ya bayyanacewa kudin tallafin man da yake bayarwa dan wadatar man ga kasa baki daya ya lakume duka kudin da ya samu daga sayar da danyen mai.

 

Hakan na kunshene a cikin wata takarda da kamfanin ya aikewa da babban akanta Janar na kasa kan lamarin.

 

Ya bayyana cewa, ya tafka asarar 111awatan Fabrairu, kamar yanda Premium times ta ruwaito.

The announcement will have telling consequences for the nation’s economy. Nigeria relies on oil receipts for most of its monthly expenses including workers’ salaries.

The national oil company said the decision becomes necessary in order to bridge the gap between the landing cost and ex-costal price of petrol, ensure the continuous supply of petroleum products to the nation, and guarantee energy security.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *