fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Najeriya ta kusa kure damar ciwo bashin da take>>Ministar Kudi

 

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa Najeriya gab take da kure damar ciyo bashin da take.

 

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita a France24 wadda Thisday ta saurara. Zainab ta alakanta yawan cin bashin Najeriya da zuwan cutar coronavirus da kuma faduwar farashin danyen man fetur wanda hakan ya taba tattalin arzikin Najeriya sosai.

 

Ta bayyana cewa, Suna kokarin ganin sun toshe duk wata hanya ta barnar kudi sannan ta nuna damuwa kan rahoton majalisar Dinkin Funiya da ya bayyana cewa, akwai Miliyoyin ‘yan Najeeiya dake cikin talauci.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *