fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Najeriya ta tabka Asarar Biliyan N24.72 saboda rufe Twitter

Kwanaki 10 bayan dakatar da Twitter, Najeriya ta tafka Asarar Biliyan 24.72.

 

A ranar 5 ga watan Yuni ne Gwamnatin tarayya ta dakatar da Ayyukan kamfanin Twitter a Najeriya bayan da kamfanin ya goge rubutun Shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

 

Gwamnatin dai ta bayyana cewa, kamfanin Twitter ya nemi a yu Sulhu inda ita kuma ta bayar da sharadin cewa, sai kamfanin da ire-irensa na Facebook da sauransu sun yi Rijista a Najeriya kamin a basu damar ci gaba da aiki.

 

Netblocks dake bibiyar ayyukan yanar gizo suna kididdigewa sun bayyana cewa, Najeeiya ta tabka Asarar Biliyan 24.72 bisa wannan dalili.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *