fbpx
Friday, April 23
Shadow

Najeriya ta zama farfajiyar kisan mutane, Masu mulki basu tsiraba, Talakawa ma basu tsiraba>>Bishop Kuka

Babban malamin Addinin Kirista a jihar Sokoto, Bishop Kuka ya bayyana cewa, Matsalar tsaro a Najeriya na ci gaba sa habaka.

 

Ya bayyana hakane a sakonsa na Easter inda yace kuma shugaban nin an misu gargadi da jawo hankali kan lalacewar al’amura amma sun yi kunnen Uwar Shegu.

 

Yace ‘yan Siyasa na amfani da Addini su ci zabe amma kuma sai su kasa amfani da addinin wajan gudanar da mulkinsu.

 

Yace a matsayinsu na kirista zasu ci gaba da addu’a dan sun san Allah zai taimakesu.

The Catholic Bishops’ Conference of Nigeria weighed in with a strong statement on February 23, 2021, titled, ‘We Must Pull Back from the Brink of Collapse’, sadly, all of the warnings are still falling on deaf ears.

“When governments face legitimacy crises, they fall back on serving the sour broth of propaganda, half-truths, and outright lies.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *